
Tsohon Gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayar da labarin yanda suka kwana a cikin Mota a cikin wani gidan mai a dajin jihar Kwara.
Kwankwaso ya bayar da labarin ne a shafinsa na X inda ya wallafa Bidiyon yanda lamarin ya faru.
Yace lamarin ya farune a tsakanin shekarar 2022 zuwa 2023.