Kyamarar daukar kwallo a wasan da aka yi tsakanin Sevilla vs Valencia ta nuna tauraron mawakin Arewa, Ali Isa Jita rike da Tutar Najeriya.
Ali jita yace ya je kallon wasan ne saboda abokinsa, Sadiq.