
Tauraruwar fina-finan Hausa, Kyauta Dillaliya ta koka da cewa, an kwashe mata kudi daga Account Dinta biyo bayan bashin Gwamnati data ci.
Tace yanzu an saka ta a rayuwar kakanikayi bata san yanda zata yi ba.
Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok inda tace to yanzu yaya zata yi ta biya kudin Haya da kudin makarantar yaranta?