
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya bayyana cewa, Lokacin suna yara, idan Bikin Kirsimeti yazo, Gida-Gida suke bi suna neman inda ake raba shinkafa da nama da yawa.
Yace kuma suna fatan irin wancan lokacin ya dawo.
Ya bayyana hakane a yayin wani taro da aka hada malaman Musulunci dana Kiristoci a jihar Kaduna.