
Magoya bayan kungiyar kwallon kafa na kasar Senegal sun tsaya bayan an kammala wasa suka share filin tas.
Hakan ya jawo musu yabo sosai da wannan hali na tsafta da suka nuna.
A gasar cin kofin Duniya, magoya bayan kwallon kafa na kasar Japan sun rika yin irin wannan abu.
A jiya ne dai Hutudole ya kawo muku cewa suma ‘yan kwallon kafar na kasar Senegal sun dauki hankula bayan da aka gansu sun tafi yin Sallar Juma’a.