Saturday, September 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Marar Kunyar dan Tiktok Y America ya saki sabon Update inda mutane ke ta Allah wadai dashi

Fitsararren dan Tiktok, Y America ya saki sabon Update inda aka ganshi da wata mata yana kalaman da basu sace ba.

Da yawa dai sun rika Allah wadai da wannan abu da yayi inda wasu suka rika kiran cewa ya kamata hukumomi su dauki mataki akansa.

A jiya ne dai Y America yace zai shirya wani bikin holewa tsakanin maza sa mata a Legos.

Karanta Wannan  WATA SABUWA: Na Rantse Da Kùŕ'anì Zarģìn Da Ďan Bèllo Ýa Yi Wà Shèik Balà Lau Gaskiýa Nè, Inji Mawallafin Jaridar Wikki Times

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *