Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke tare da mukarrabansa da shuwagabannin jam’iyyar Accord Party sun fadi kasa bayan da dandamalin da suke kai ya fadi kasa.
Rahotanni dai sun bayyana cewa gwamnan ya tsira ba tare da jin ciwo ba.