Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Masu zagin mu akan wai yanzu bama wa’azi me zafi irin wanda muke yi Lokacin mulkin Goodluck Jonathan basu da wuta basu da Aljannah kuma basu da Siradi>>Sheikh Kabir Gombe

Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Kabir Gombe ya bayyana cewa masu zaginsu akan cewa basa wa’azi me zafi irin wanda suka yi zamanin Mulkin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan basu da wuta basu da Aljannah.

Yace Shi Allahn da suke yi danshi ya sani.

Yace kuma ko a lokacin Goodluck Jonathan ba a farkon Mulkin sa suka fara mai wa’azi me zafi ba sai da aka yi wasu abubuwan da basu dace ba.

Ana dai ta zargin Malaman Cewa suna samu a jikin Gwamnati ne shiyasa basa iya fada mata gaskiya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda wani matashi ya zo tada Janareta yaki tashi amma yana kiran sunan Shehu sai Injin ya tashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *