Wednesday, April 29
Shadow

Za A Shafe Makonni Biyu Ana Buɗe Ayyuka Albarkacin Cikar Shugaban Ƙasa Tinubu Shekaru Biyu A Kan Mulki

Za A Shafe Makonni Biyu Ana Buɗe Ayyuka Albarkacin Cikar Shugaban Ƙasa Tinubu Shekaru Biyu A Kan Mulki.

Ministan babban birnin tarayya, Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa shugaban ƙasa Tinubu ya kafa gagarumin tarihin samar da manyan ayyuka masu tasiri a fagen shugabancin Najeriya.

Dan haka, za a shafe tsawon makonni biyu ana buɗe ayyukan da ya yi a Abuja ta fannin tituna, ruwa, da sauran ɗumbin ayyukan raya ƙasa, albarkacin cikarsa shekaru biyu a matsayin shugaban ƙasar Najeriya.

Karanta Wannan  Dan siyasa daga jihar Jigawa ya dauki hankula bayan rabawa matasa tallafin Robobi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *