Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Trump ne ke mulkin mu ba Tinubu ba>>Inji Naja’atu Muhammad

‘Yar Siyasa daga yankin Arewa, Naja’atu Muhammad ta yi zargin cewa Donald Trump na America ne ke mulkin Najeriya ba shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba.

Ta bayyana hakane a wata hira da DCL Hausa ta yi da ita.

Tace tunda Najeriya ta samu ‘yancin kanta Najeriya bata taba yadda sojojin wata kasa sun shigo cikinta sun kawo hari ba sai lokacin Tinubu.

Tace a yanzu Turawa na kara yi mana Mulkin mallaka ne da aka yi a shekarun baya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Suna cewa Kowane dan siyasa za'a iya sayenshi amma banda ni>>Inji Kwankwaso

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *