
Wasu mata da miji dake Tiktok sun jawo cece-kuce bayan da suka yi Bidiyo inda aka ji mijin na tambayar matar ko ta taba sanin Namiji kamin ya aureta?
Ta dai gaya masa cewa bata taba sanin namiji ba kamin ya aureta.
Saidai da yawa sun rika fadar cewa irin wannan Bidiyon tsakanin Ma’urata bai dace ba.