Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon Neman Shawara: Na gano Malamin Budurwar da zan aura na jami’a yana aikata Alfasha da ita, Me ya kamata in yi? Inji Matashi daga jihar Bauchi

Wani matashi daga jihar Bauchi ya aikawa Bulama Bukarti tambaya da neman shawara kan abinda ya kamata yayi bayan da ya gano cewa, Budurwar da zai aura malaminta na jami’a yana aikata Alfasha da ita.

Bulama ya bayyana hakane a Tiktoklive da yake yi da sauran wasu masu sharhi.

Yace a dokar Najeriya babu Soyayya takanin malami da dalibarsa.

Karanta Wannan  Da Duminsa: A karo na biyu, Shugaban kasar Amurka, Donald Trump yace ba fa zai ci gaba da ganin cin kashin da akewa Kiristoci a Najeriya ba sai ya kawo musu dauki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *