Wednesday, August 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Mata ku yi hattara, Sunansa Buba, bashi da aiki sai neman Tsyràìchyn mata>>Suwaiba ta masa tonon silili

Shahararriyar ‘yar Tiktok me sharhi akan Al’amuran yau da kullun, Suwaiba, tawa wani me suna Buba Tonon Silili.

Ta bayyana cewa, ya dade yana bibiyarta akan wai yana son hadata da wani me kudi zata samu Miliyoyin Naira.

Tace ta zageshi ta masa duk cin mutunci amma yaki kyaleta, shine ta kafe hotonsa dan sauran mata su kiyaye.

Karanta Wannan  Gwamnatin Jihar Legas ta baiwa matashiyarnan da ta so yin Alfasha da maza 100 amma daga baya tace ta tuba jakadiyar yaki da Miyagun Qayoyhi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *