Wednesday, September 2
Shadow

Sunana Muhammad amma na yi ridda na koma Kirista na canja suna zuwa Emmanuel>>Inji Wannan matashin

Wannan wani matashi ne da ya bayyana cewa, sunansa, Muhammad amma ya yi ridda ya koma Kirista kuma ya canja suna zuwa Emmanuel.

Ya bayyana hakanne a Livedin YoungAlhaj me karatun Qur’ani.

Yace dalilinsa shine ‘yan uwansa ya taso yana maraya amma sun ki taimakonsa sannan ya shekara sama da 20 yana Sallah yana Azumi amma bai ga canji a rayuwarsa ba.

https://www.tiktok.com/@voiceofquran3x/video/7660190392041753876?_r=1&_t=ZS-97siv6XlDmS
Karanta Wannan  An kàshè shanu 37 a jihar Plateau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *