Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Matar Gfresh tace Sadiya Haruna ce ta kira Mijin nata zuwa Kano tana son ta sake kashe mata aure

Matar Tauraron Tiktok, Maryam Nicky Minaj ta zargi tsohuwar matar Gfresh, Sadiya Haruna da cewa, itace ke son kashe mata aure.

Tace Sadiya Haruna ce ta kira Gfresh zuwa Kano kuma itace ke zugashi kan rabuwa da ita.

Ta yi kira ga wanda ke gayawa Gfresh Alamin magana yaji da cewa su gaya masa ya daina ci mata zarafi.

https://www.tiktok.com/@maryamnikicminaj/video/7644720224733859093?_r=1&_t=ZS-96jlAQUVdFl
Karanta Wannan  Kai DUniya: Kalli Bidiyon yanda aka kama Uwa Turmi da Tabarya tana Màdygò da diyarta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *