Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta rabawa mata shuwagabannin AapC na jihohi sabbin motoci

Matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta rabawa mata shuwagabannin jam’iyyar APC na jihohi sabbin Motoci.

Lamarin ya jawo cece-kuce a kafafen sada zumunta inda da yawa ke cewa hakan bai dace ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Malamin Ummulkhairi, Malar Makarantar da akawa kazafin satar yara a Maraban Jos, Ya canja baki a yanzu yace bai ga DPO ya mikawa mutane dalibar tasa ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *