Friday, July 17
Shadow

Cikakken Bidiyon Gwamnan Kano ya bayyana inda aka ga ashe ba kwanuka yake bayarwa tallafi ba gidan marayu yaje shine dan ya nuna kauna garesu yake raba musu kwanuka dan su je a zuba musu abinci

Bidiyon Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf yana raba kwanuka ya karade kafafen sada zumunta.

An yi zargin yana raba kwanukanne a matsayin tallafi ga wadanda yake baiwa wanda hakan ya jawo cece-kuce sosai ake cewa akwai rashin kyautawa game da hakan.

Saidai cikakken Bidiyon ya bayyana inda aka ganshi ashe yana basu kwanukanne su je a zuba musu Abinci.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Bayan Kiraye-Kiraye, Gwamnatin Tarayya ta saka Asibitin Aminu Kano cikin wadanda aka yi ragin wankin Koda daga Naira dubu 50 zuwa Naira Dubu 12

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *