Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Matar tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari na rawa da ya dauki hankula

Ganin Bidiyon matar tsohon shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari tana rawa ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.

A’isha Buhari ta yi rawar ne tare da wasu malaman Jinya mata inda suka yi amfani da wani salon wakar da ake yayi na jefa kyalle.

Sun yi wannan ne dan murnar zagayowar ranar Malam Jinya ta Duniya

Karanta Wannan  HOTUNA DA ƊUMI-ƊUMI: KALLI YANDA 'Yáɲ Gombe Sun Daka Wawa Ga Shinkafar Seyi Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *