Tuesday, May 12
Shadow

Kalli Bidiyon da Duminsa: Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu(Me babban Shago) zata yi aure

Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu Me babban shago zata yi aure.

Hakan ya bayyana ne bayan data wallafa wani Bidiyo inda aka ganta sanye da doguwar riga.

A comment an ga wadanda suka santa suna ta tayata murna da fadin Allah ya kaimu ranar auren ita kuma tana ta amin.

Saidai Bidiyon ya dauki hankula bayan da aka ga wani sabon zanen Tattoo da Rahama Saidu ta yi a gadon bayanta.

A kwanakin baya dai, Rahama Saidu ta dauki hankula bayan da ta yi zanen Tattoo akan kirjinta.

Saidai zuwa yanzu ba’a san wanene Rahama Saidun zata aura ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda aka shirya yakin neman zabe a Legas dan kira ga Shugaba Tinubu ya fito takara a 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *