Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashi dake yin Bidiyon da basu dace ba da mata yace ya tuba

Wannan wani matashine me suna Legend dake yin Bidiyo da basu dace ba a kafafen sada zumunta da ‘yan mata.

An samu wasu suka je suka masa nasiha inda yace ya tuba.

Karanta Wannan  Yayin da Dalibai Kiristoci ke zargin an hanasu gona coci a jami'o'in Kashere, Gombe dana BUK, Kano, Shima wani dalibi musulmi yayi zargin cewa an hana Musulmai gina masallaci a jami'ar Jos, UniJos

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *