Tuesday, September 8
Shadow

Zargin da Idris kewa Sheikh Dr. Ahmad Gumi ba gaskiya bane

Nice Bilkisu Abdulrasheed lauyar Khadija Diab, ‘yar kasar Morocco matar Nasiru Musa Idris wanda ke zargin Sheikh Dr. Ahmad Gumi da rike masa mata na tsawon watanni 11.

Maganar gaskiya zargin da yakewa Sheikh Gumi ba gaskiya bane

Khadija ta sameni tace mijinta na cutar da ita, ya saka mata cutar da ake dauka ta wajan Jimaiy da kuma yana kwanciya da ita ta hanyar da Addini ya haramta.

Dan haka muka shigar da kara a kotu, kuma tun a watan Afrilu daya gabata Khadija ta bar Najeriya ta koma gaban iyayenta a kasar Morocco

@sardaunan_goran_namaye

Jawabin Barr. Bilkis Lauya ga Khadija Diab; Kusan Wata Shida Khadija Diab Tana Gaban Iyayen ta…

♬ original sound – Malam Abubakar Goran Namaye
Karanta Wannan  Jikan Shehu Ibrahim Inyass Ya Bada Tallafin Ragunan Layya Guda 462 Ga Mabukata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *