Friday, November 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashi yana nuna Naira Dubu biyar da aka bashi yaje yakin neman zaben Tinubu

Matashi ya nuna Naira dubu biyu da aka bashi yaje waja yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Matashin wanda dan jihar Imo ne an jishi yana cewa, Jiharsu ta APC ce babu wani NDC.

https://twitter.com/JezebelReborn/status/2112294743166378402
Karanta Wannan  Duk Abinda shugaba Tinubu ya sani zan aikata dari bisa dari saboda ina masa biyayya sosai>>Sanata Barau Jibrin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *