Tuesday, October 20
Shadow

Gaba dayan Abinda na mallaka ne na bayar banki suka bani bashin kudin dana gina matatar man fetur>>Inji Dangote

Da nake neman kudin gina matatar man fetur dina na je wajan bankuna neman bashi.

Na basu duka wani kamfani daga mallaka a matsayin jingina dan su bani bashin da zan gina matatar man fetur din.

Saidai duk da haka basu gamsu ba, gani suke kamar gina matatar ba zata yiyu ba.

Sai suka ce min kanfanonin basu isa ba, suna son in bayar da komai dana mallaka hadda gajeren wandona, idan kudinsu suka dulmuye zasu saida dan su fitar da kudinsu.

Haka kuwa akayi, Duk wani abu dana mallaka a rayuwata haka na mika musu sannan suka bani bashin na gina matatar man.

Karanta Wannan  Jama'a Da Dama Sun Yi Allah Wàďai Da Shigar Da Sadiya Hasashe Ta Yi Zuwa Wajen Liyafar Auren Rarara Da Aisha Humaira

Inji Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *