Wannan Bidiyon na wani matashi yanawa mahaifiyarsa ruwan kudi ya dauki hankula.
Wasu sun ce ya kyauta inda wasu suka ce be kyauta ba tinda ba’a ga ya baiwa mahaifinsa ko sisi ba.