Wednesday, April 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Me bakin Kiys da danta da ya dauki hankula sosai inda suke tallar kayan gyaran jikin mata tare

Wannan Bidiyon Tauraruwar, Me bakin Kiyss ce tare da danta inda aka ga suna tallar kayan gyaran Jikin mata tare.

An ganta tana juya Qirji da Mazaunanta a gaban dan nata wanda hakan ya matukar dauki hankula.

Shima dan an ji yana tallar kayan gyaran jikin matan wanda sai an hada da batsq a gaban mahaifiyar tasa.

Da yawa dai sun yi Allah wadai inda wasu ke cewa Allah ya rabamu da Bariki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ganin Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul da wadda ake rade-radin Amaryarsa ce a Madina ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *