Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Tauraron mawakin Kudu, Naira Marley ke Karanta Alqunut

Wannan Tauraron mawakin kudu, Naira Marley ne a yayin da yake karanta Alqunut.

Lamarin ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda musamman musulmai ke ta mai fatan Alheri.

Karanta Wannan  Farashin abinci ya sauko a jihar Yobe da ke arewacin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *