Saturday, August 8
Shadow

Kalli Bidiyon me dokar bacci: An kama Dansanda na satar Wayar wutar Lantarki

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wannan wani dansanda ne da aka kama bisa zargin satar Wutar Lantarki.

Rahoton yace an kamashi ne a Makurdi, babban birnin jihar Benue inda jamaa suka dakeshi.

A Bidiyon an ganshi rigarshi da jini inda kuma ya amsa laifinsa da inda ya sato wayoyin wutar da aka ganshi dasu.

Kalli Bidiyon anan

Da yawa dai sun yi Allah wadai da halinsa.

Karanta Wannan  Aslam Aliyu ta kusa da Atiku Abubakar data bar ADC ta koma APC ta gana da shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *