Thursday, November 5
Shadow

Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II Ya Kai Ziyarar Ta’aziyyar Rasuwar Hajiya Dada ‘Yar’Adua

Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II Ya Kai Ziyarar Ta’aziyyar Rasuwar Hajiya Dada ‘Yar’Adua.

Mai Martaba Sarkin Katsina Alhaji Abdulmumini Kabir Usman CFR, Ya Karbi baƙuncin Sarkin Kano Alhaji Dr. Muhammad Sanusi ll CON a Fadar sa da ke Kofar Soro a Katsina.

Daga Comr Nura Siniya

Karanta Wannan  Kano ko da me kazo an fika: Kalli yanda aka daure wani bawan Allah a bayan mota

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *