Tuesday, August 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Matar aure ta dauki hankula bayan data shiryawa mijinta Birthday tana ta rawa da waka a gabansa amma yayi banza da ita

Wata matar aure ta dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan data shiryawa mijinta Bikin Birthday tana masa waka da rawa.

Saidai abinda yafi daukar hankula shine yanda mijin yaki kulata ko kadan duk da rausayar da take masa.

https://www.tiktok.com/@meerah481/video/7669163450358123783?_r=1&_t=ZS-98a0jJwJB8H

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: A Sati Idan Na Yi Buge-Bugena Ina Samun Naira Milyan 30, Ka Gaya Min Wane Muƙami Za A Ba Ni A Gwamnati Wanda Zai Rƙe Ni, Cewar Mawaƙi Ali Jita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *