Wednesday, April 29
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda Hassan Make-Up ke kuka saboda kama kawarsa, Khadija MaiNumfashi

Tauraron Tiktok, Hassan Make-Up ya bayyana a Bidiyo yana kuka saboda kama kawarsa Khadija MaiNumfashi.

An ji hassan na cewa yanzu a Ina Khadija tasan wasu ‘yan daba?

https://www.tiktok.com/@officielhassanmakeup227/video/7565558701084380428?_t=ZS-90sQtSa6Op7&_r=1

A jiya ne dai ‘yansanda suka kama Khadija MaiNumfashi suka wuce da ita zuwa Legas inda ake zarginta da batawa wani me suna Kabiru Lagos suna.

Daga cikin karin zarge-zargen da ake mata hadda cewa ta nemi halakashi ta hanyar daukar ‘yan daba su farmaki rayuwarsa.

Karanta Wannan  Inna LILLAHI wa inna ilaihi raji'un, Kalli Bidiyon yanda aka yi barin whùtà sosai a babban birnin Niamey na kasar Nijar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *