
Mawaki, Chizo Germany ya jawo hankalin mutane da cewa su yi hattara da Hadisai domin Hadisan na cin karo da juna.
Ya kawo Misalai inda yace Akwai Hadisin da aka ce Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam yaki yiwa wani Sallah saboda ya mutu da bashi.
Sannan yace akwai kuma Hadisin dake cewa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya rasu da bashi.