Tuesday, November 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Mutane ku rika amfani da kwakwalwarku, Hadisai na cin karo da juna>>Inji Chizo Germany

Mawaki, Chizo Germany ya jawo hankalin mutane da cewa su yi hattara da Hadisai domin Hadisan na cin karo da juna.

Ya kawo Misalai inda yace Akwai Hadisin da aka ce Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam yaki yiwa wani Sallah saboda ya mutu da bashi.

Sannan yace akwai kuma Hadisin dake cewa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya rasu da bashi.

Karanta Wannan  Peter Obi ba zai bika zuwa SDP ba, APC zai dawo>>Fadar Shugaban kasa ta gayawa El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *