Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Na mayar da tsohuwar matata, Sadiya Haruna, kuma gidan da nake ciki natane>>Inji Gfresh Al-amin

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa ya dawo da tsohuwar matarsa, Sadiya Haruna.

Ya bayyana jin dadinsa kan yanda taje Saudiyya tace ta yafe masa tsinuwar data masa.

Hakanan yace gidan da yake ciki ma nata ne kuma ta kulle gate tace bata son ganin kowace mace a ciki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ni fa tsohon dan fashi da makami ne, Amma Jesus ya zo da mala'iku 7 tare dashi, yace ya yafe min Zunubaina sannan ya shiryeni>>Inji Rev. Ezekiel Dachomo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *