Friday, July 17
Shadow

Mun rage farashi, Yanzu da naira dubu sha biyar zamu rika aurar da ‘yan mata>>Inji Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah

Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah wanda a baya ya jawo cece-kuce bayan cewa, zasu aurar da mata da sadakin dubu 20 a yanzu yace sun rage farashi.

Yace yanzu da dubu 15 zasu rika aurar da ‘yan mata.

Ya bayyana dalilin cewa wasu yaran ma da dadin baki ake amfani ana aikata abinda bai dace dasu ba.

Karanta Wannan  Sojoji Śun Ķashe 'Ýan Ța’àďda 1,166, Yayin Da Suka Kama 1,096, Inji Hedikwatar Tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *