Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Na samu damar barin Najeriya, zan koma kasar Switzerland da zama>>Inji Y America

Shahararren me yada badala a Tiktok, Y America ya bayyana cewa, zai bar Najeriya zuwa kasar Switzerland.

Y America ya bayyana hakane a wani Bidiyo daya wallafa a shafinsa na Tiktok inda yace zai koma can Turai dan ci gaba da mu’amala da matan Turawa.

Yace wanda yake ganin shine matsalarsa a Najeriya to zai gani idan ya tafi.

https://www.tiktok.com/@y834097/video/7658722815675223310?_r=1&_t=ZS-97n24IHUzsV
Karanta Wannan  Wutar Lantarkin Najeriya bata kara lalacewa ba a yau,Juma'a labarin karyane ake yadawa>>Inji Gwamnati

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *