Sunday, July 5
Shadow

Wannan matashiyar data gudo daga Bakori Jihar Katsina ta je Kaduna tace wai Kishiyar Mahaifiyarta na sata bun maza ashe karya take

Wannan matashiyar ta dauki hankula a kafafen sada zumunta sosai bayan da ta bayyana inda tace daga garin Bakori na jihar Katsina ta fito.

Tace dai wai kishiyar mahaifiyarta ce ke sata bin maza saboda ita Mahaifiyar ta ta rasu sannan tana sakata Tallah.

Dan hakane ma yasa ta tsere.

Saidai a yanzu Mahaifinta ya bita zuwa Kaduna inda ya bayyana cewa karya take tana da aure ma kuma mahaifiyar ta na nan da rai.

Mahaifin yace ba auren dole yawa diyar tasa ba.

@bappah28

An yanka ta tashi budurwar Nan da tace kishiyar mahaifiyarta tana sata bin Maza Mahaifinta yace…#fyppppppppppppppppppppppp #fyppppppppppppppppppppppp

♬ original sound – Baffah tarauni⛎
Karanta Wannan  ASUU ta yi barazanar tafiya yajin aiki da rufe jami'o'in Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *