Monday, October 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Na yi aiki da Tsohon shugaban kasa, Abdulsalam Abubakar, na yi DG na BPE na yi Ministan Abuja, Na yi Gwamnan Kaduna Amma Wallahi Tallahi ban taba sata ba>>Inji Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Tsohon Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya rantse da Allah cewa, Bai taba satar.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Sanata Dino Melaye ya nuna cikin gidansa me dauke da Mashinan zamani da motoci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *