Wednesday, September 30
Shadow

Jam’iyyar APC ta fitar da ranar da zata gudanar da zaben fidda gwani

Jam’iyyar APC ta fitar da ranar da zata gudanar da zaben fidda Gwani na zaben shekarar 2027.

Hakan na kunshene a cikin sanarwar da me gudanarww na jam’iyyar, Sulaiman Muhammad Argungu, OFR ya sakawa hannu.

Sanarwar tace a ranar 25 ta watan Afrilu jam’iyyar zata fara sayar da fom din takara.

Karanta Wannan  Mai Ɗaukar Hoton Da Ya Lashe Kambun Bajinta Na (Guinness World Record) Sa’idu Abdulrahman Ya Gana Da Captin Ahmed Musa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *