
Sanata Adamu Aleiro Daga jihar Kebbi ya bayyana cewa tsadar tikitin jirgin sama yayi yawa inda ya kawo misalin cewa daga Abuja zuwa Legas Naira dubu dari biyarne.
Yace shima zuwa jiharsa ta Kebbi yakan kashe Naira 700 yake kashewa, zuwa kawai.
Yayi kiran a dauki matakin rage farashin tikitin jirgin.