Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Naira Dubu dari bakwai nake kashewa idan zan je jihata ta Kebbi daga Abuja>>Inji Sanata Adamu Alero

Sanata Adamu Aleiro Daga jihar Kebbi ya bayyana cewa tsadar tikitin jirgin sama yayi yawa inda ya kawo misalin cewa daga Abuja zuwa Legas Naira dubu dari biyarne.

Yace shima zuwa jiharsa ta Kebbi yakan kashe Naira 700 yake kashewa, zuwa kawai.

Yayi kiran a dauki matakin rage farashin tikitin jirgin.

Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya ta kashe Naira Biliyan 38.2 wajan kula da IBB, Obasanjo, Yakubu Gowon da sauran tsaffin Shuwagabannin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *