Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Nakan Buga Misali da maganganun babban Malami Ibn Taimiyya duk da wasu daga cikin ‘yan Dariqarmu basa son ina hakan>>Inji Sheikh Farfesa Ibrahim Maqari

Malamin Addinin Islama, Sheikh Farfesa Ibrahim Maqari ya bayyana cewa, yana bayar da misali da maganganun Babban Malami, Ibn Taimiyya.

Saidai yace wasu daga cikin ‘yan darika basa son yana fadin hakan.

Malam ya bayyana hakane yayin da yake kira ga kiyaye kalamai akan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

https://www.tiktok.com/@hassan.a.hassan.2/video/7557755353786535224?_t=ZS-90PXbyOsLJ3&_r=1
Karanta Wannan  Yanzu dole zamu sa ido akanka tunda kana barzanar kwace mana mulki>>Gwamnatin Tinubu ga El-Rufai bayan da ya canja Jam'iyya daga APC zuwa SDP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *