Wannan wani matashi ne me son kallon Kwallon kafa inda a satin da ya gabata ya sha alwashin cewa, zai aske gashin kansa idan Manchester United ta ci Liverpool.
Kuma hakan ya faru, kuma ya cika Alkawarin da ya dauka.