
Dr. Jamilu ya goyi bayan Dr. Hussain Kano kan kalamansa na cewa yana rokon Allah kada ya kaishi matsayin da sai ya nemi taimakon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ranar qiyama kamin ya shiga Aljannah.
Dr. Jamilu yace ya saurari jawabin Dr. Hussain Kano Gaba daya kuma bai gano aibu a cikin kalaman ba.