Saturday, April 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Nisan dake tsakanin Talakawa da sahun Gwamnan Kebbi ya dauki hankula

Bidiyon gwamnan jihar Kebbi zaune a masallaci ya dauki hankula inda aka ga tazarar dake tsakaninsa da sahun Talakawa ta yi nisa sosai.

Da yawa dai sun rika mamaki inda sukace har a Masallaci sai an nuna banbanci?

Karanta Wannan  Da Duminsa: Bayan Buratai: 'Yan Bìndìgà sun sake baiwa wani baban dan siyasa hari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *