Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Rahotanni sun ce Duban Musulmai ne suka fito sallar Idi a Birni Birmingham na kasar Ingila

Rahotanni sun bayyana cewa, Dubban Musulmai ne suka fito sallar Idi a Birnin Birmingham na kasar Ingila.

An ga Bidiyon su a babban fili suna Sallar Idi wadda aka yi a jiya.

https://twitter.com/i/status/2035153288891445369
Karanta Wannan  Ƙaruwar bashin da Najeriya ke ci abin damuwa ne - Shugaban majalisar wakilai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *