Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Rawa ba Haramun bace, ba laifi bane idan Waka ta maka dadi ka dan tashi ka harraka>>Inji Dr. Junaid

Malamin Addinin Islama, Bangaren Darika, Dr. Junaid ya bayyana cewa, Rawa ba Haramun bace.

Malam yace ba laifi bane idan waka ta maka dadi ka dan tashi ka yi rawa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon bikin Malika da Abdul M. Shareef da ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *