Saturday, August 8
Shadow

Da Duminsa: Kalli Bidiyon yanda shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila ke bayar da umarnin a lalata jam’iyyar ADC

Wani Bidiyo ya bayyana inda aka ji shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila yana bayar da umarnin a lalata jam’iyyar ADC.

Ya bayar da umarni ne ga dan majalisa daga jihar Kogi, Leke Abejide.

An ga Bidiyon ya watsu sosai a kamafafen sada zumunta inda lamarin ya bayar da mamaki.

https://twitter.com/i/status/2046234845865476183
Karanta Wannan  BABBAR MAGANA: Duk wanda a ka kama bai yi zaɓe ba, zai yi zaman gidan yari na wata shida tare da tarar Naira dubu 100,000,00 ~ Tajuddeen Abbas

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *