Thursday, November 12
Shadow

Wani Abu Sai Lagos: Kalli Bidiyon Yanda mota na tafiya amma an ajiye wani yana kara mata ruwa

Wannan wata mota ce da aka gani a Lagos an ajiye wani a gaban motar yana kara mata ruwa akai-akai.

Da alama dai motar tana daukar zafine.

https://twitter.com/RedGenius05/status/2107676652926803981
Karanta Wannan  'Yan Bìndìgà sun fi Sojojin Najeriya kayan aiki masu kyau>>Inji Majalisar tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *