Tuesday, September 15
Shadow

Limami a jihar Kebbi yace dansanda ya hanasu shiga masallacinsu su yi Sallar Magariba inda yace musu Haramun ne

Wani Limami daga jihar Kebbi ya zargi wani Dansanda da hanasu shiga masallacinsu su yi sallar Magari ba inda yace musu yin hakan haramun ne.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyo inda aa ganshi cikin fushi.

Yace ba’a taba yin gwamnatin data hanasu Sallah ba sai wannan Gwamnatin inda yayi Addu’ar Allah ya rusata.

https://www.tiktok.com/@fav_umar1/video/7618019503271890196?_r=1&_t=ZS-94mwdRtBdb7&sp_source=7537614245375297080
Karanta Wannan  Ji dalilin da ya sa farashin fetur bai faɗi ba a Najeriya ba duk da faɗuwar sa a kasuwar duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *