Bilal Villa ya bayyana sabuwar wakarsa da yayi da mata dake da shigar banza a shafinsa na sada zumunta.
Wakar ta jawo zazzafar muhawara inda da yawa ke cewa shima ya dauki hanyar Soja Boy.